Beef Shawarma

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#SHAWARMA.Indai kin iya shawarma to kinyi sallama da sayen ta waje domin ta gida kinsan tsabtar abinki kin kuma san abunda zaki zuba wanda zai kara maku lapia keda iyalanki.

Beef Shawarma

#SHAWARMA.Indai kin iya shawarma to kinyi sallama da sayen ta waje domin ta gida kinsan tsabtar abinki kin kuma san abunda zaki zuba wanda zai kara maku lapia keda iyalanki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
5 yawan abinchi
  1. Biredin shawarma guda goma
  2. Naman sa Rabin kilo
  3. Yankakken koren tattasai
  4. Yankakken Jan tattasai
  5. Yankakkiyar Albasa
  6. 1 tspthyme
  7. 1 tspgarlic powder
  8. 1 tspgaram masala spices
  9. Sinadin dandano guda biyu
  10. 4 TBSchili mayonnaise
  11. 2 TBSketchup
  12. 2 TBShot chili sauce
  13. 2 tspgarlic& chili sauce

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan da muke bukata

  2. 2

    Dafarko zaki yanka namanki kananu ba can ba saiki Dora namanki a wuta ki tafasa ya dahu kisa masa sinadarin dandano, gishiri,garlic powder,garam masala spices powder da thyme

  3. 3

    Idan ya dahu ki sauke ki zubashi a fry pan kisa jajjagaggen attarugu da yankakken tattasai ja da kore sai mai ki soyasu sama sama

  4. 4

    Saiki dauko hadin mayonnaise dinki ki hadesu wake daya a bowl ki juyasu sosai

  5. 5

    Saiki shafawa biredin shawarmanki

  6. 6

    Saiki dauko hadin naman nan ki zuba saiki nade

  7. 7

    Shikenan kin gama sai aci dadi zaki iya gasawa zakuma ki iya ci haka

  8. 8

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (2)

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Ai yafi sauki musamman da yanxu cututtuka sunyi yawa a gari

Similar Recipes