Shawarma

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

SHAWARMA nada farin jini sosai ga mutane, in kuwa kika koyi yanda ake kin huta da sayen ta waje🤗don kuwa komai na gida yafi lpy kasan irin abinda ka sanya6a ciki da kuma tsaftar shi#SHAWARMA

Shawarma

SHAWARMA nada farin jini sosai ga mutane, in kuwa kika koyi yanda ake kin huta da sayen ta waje🤗don kuwa komai na gida yafi lpy kasan irin abinda ka sanya6a ciki da kuma tsaftar shi#SHAWARMA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi biyu
  2. Yeast cokali daya
  3. cokali Sugar qaramin
  4. cokali Gishiri qaramin
  5. cokali Baking powder qaramin
  6. 3Madarar gari cokali
  7. Mai cokali ukku babba
  8. Hadin cikin SHAWARMA
  9. Tsokar nama a dafe
  10. Kabeji
  11. Koren tattasai
  12. Albasa
  13. Tumatur
  14. Ketchup
  15. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadin burodin nan kamar haka

  2. 2

    Na hade su na kawo ruwan dumi na kwaba sosai har tsawon minti 5

  3. 3

    Nasa a gu mai dumi don yh tashi

  4. 4

    Nazo na hada naman kamar haka, na soya tare da tarugu da albasa da kayan qanshi da dandano

  5. 5

    Bayan burodin yh tashi na dauko na qara kwaba shi sosai sai na rarraba shi na barbada flour a abin da zan murza na dauko daya daga kwabin na fara murza shi har yayi fadi sai na dora pan a wuta da mai kadan sai na gasa kamar haka

  6. 6

    Nazo na hada ketchup da mayonnaise gu daya, na kawo bread in SHAWARMA na shafe da wannan hadin, n

  7. 7

    Na zuba kabeji, timatur, Koren tattasai, albasa, da zaman na nade

  8. 8

    Akwai dadi sosai 😋🌯

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

Similar Recipes