Tuwon Alkama &Semo

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775
Tuwon alkama da semo da miyan danyen kubewa tare da stew
Tuwon Alkama &Semo
Tuwon alkama da semo da miyan danyen kubewa tare da stew
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Nakai Alkamana annikaminshi Saannan natankadeshi
- 2
Nadora ruwa atukunya bayan yatafasa natalga garin alkamana nazuba cikin ruwan daya tasafa Nabashi mintina 15 yana dahuwa
- 3
Sannan nadauko garin semovita na daure talgen dashi
- 4
Bayan na tuka namayar dashi kan wuta narage zafin wuta sannan Dama nadan rage ruwan zafi nadan yayyfa narufe tukunya Zuwa mintuna 10 nasauke nasake tukashi sannan nasanya cikin leda. Daga taku Jauhar MY
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11856422



sharhai