Golden yam with sauce

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya karama
  2. 6Kwai
  3. 5Tarugu
  4. 4Tattasa
  5. 2Albasa
  6. Magi
  7. Mai
  8. Gishiri
  9. Citta
  10. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Fere doyarki ki wanketa,ki saka a tukunya ki saka ruwa da gishiri,ki barta ta dafu.

  2. 2

    Idan tayi sai ki sauke,ki barta ta huce,Sai ki yankata yadda kike so.

  3. 3

    Ki fasa kwai a wani mazubi ki saka jajjagaggen attarugu da albasa ki saka magi ki kada.

  4. 4

    Sai ki aza mai a wuta yayi zafi,ki dinga dauko doyarki kina tsomawa akwai sai ki saka a mai ki barta ta soyu har tayi golden.sai ki kwashe a colander.

  5. 5

    Sai ki rage mai abin soya,ki zuba tattasai da tarugu da albasa da kikayi grating,ki saka citta da tafarnuwa da magi,sai motsa,ki barta ta soyu sai ki kwashe.

  6. 6

    Aci doya da wannan sauce din.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes