Zobo

Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
Gombe State

Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu.

Zobo

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
  1. Ganyen zobo rabin kwano
  2. Cucumber guda daya
  3. Strawberry guda uku
  4. Sugar rabin kofi
  5. Citta babba guda daya
  6. Bevi mix guda daya
  7. Kanumfari kwaya ashirin
  8. Abarba daya bisa hudu
  9. Ganyen na'a na'a
  10. Beetroot

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki hada sinadaran nan kaf banda cucumber da sugar da bevi mix,citta da kanumfarin dakakke,strawberry a yankashi kanana a tafasa a ruwa kaman cikin karamin bokitin penti inya tafasa ruwan baimiki ba zaki iya karawa,wajen dafawa ki diga ruwan kanwa

  2. 2

    Idan kin tace ya huce sekisa bevi mix da sugar in baki son zaki ba sekinsa sugar ba bevi mix dinnan ya wadatar dan akwaishi da zaki da karawa zobo kala ita kuma cucumber ki yankata kuci kuci ki watsa akai sabida kamshi in kinaso ki markada ta ki zuba a ciki haka...Ki juye a jug ko bowl kisa a firji yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Leemah 🍴
Chef Leemah 🍴 @L_23032022
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes