Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 1/2spoun sugar
  3. Pinch of salt
  4. 1/2spoon yeast
  5. 1egg
  6. 1/3 cupmilk
  7. 2tablespoon olive oil
  8. Nikake nama kaza
  9. Cabbage
  10. Carrot
  11. Onions
  12. Green and red pepper
  13. Sweet corn
  14. Peas
  15. Yaji
  16. Maggi
  17. Seasoning
  18. Spices
  19. Ridi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke su vegetables dinki ki yankasu,kisa oil kadan a frying pan seki zuba su vegetables da nama

  2. 2

    Kisa maggi,seasoning,yaji,da spices

  3. 3

    Kisa flour,sugar,salt

  4. 4

    Kisa yeast,oil,egg

  5. 5

    Ki dama da madara yazama dough ki buga Sosai seki sa ciki bowl ki barshi ya tashi ma 1h

  6. 6

    Bayan ya tashi ki raba ta biyu ki dawki guda kiyi rolling dinsa da fadi sosai

  7. 7

    Seki yanke gefe gefe sabida yabada shape mai kyau seki rabashi ta 4

  8. 8

    Kisa filling seki linke ki duba yadan nayi a picture din

  9. 9

    Seki dawki fork kiyi shape a jikinsa,ki yanke bakinsa kadan da wuka

  10. 10

    Sekisa a baking tray kishafa ruwa kwai a jikinsa ki yanka olive kisa a kanshi shine zeyi ido sekisa a oven

  11. 11

    Gashi ya gasu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes