Vegetable spring rolls

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Inason spring roll hakan yasa bana gajiya da yinsa 😋😋

Vegetable spring rolls

Inason spring roll hakan yasa bana gajiya da yinsa 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 11/2Flour kofi
  2. Corn flour 1/4 kofi
  3. Albasa 1 babba
  4. Kabeji rabi
  5. 3Karas
  6. Gishiri kadan
  7. 5Attaruhu
  8. Maggi d spices
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki dora kaskon ki a wuta kisa mai in yyi xafi ki xuba albasa d attaruhu

  2. 2

    Ki juya ki dan soya su Sai ki xuba maggi d spices

  3. 3

    Sai ki kawo kabejin ki d Karas ki xuba ki juya har sun danyi laushi shikkenan kin gama Sai ki ajeye a gefe

  4. 4

    Sai ki dauko fulawarki ki xuba d kwano d corn fulawa d gishiri ki kwaba kmr n wainar fulawa

  5. 5

    Sai ki dora kaskon ki a kan wuta ki rage wuta kisa mai a tissue ki goggoga jikin pan din

  6. 6

    Sai ki dauko brush dinki ki dinga shafawa batter dinki a jikin kaskon

  7. 7

    In yyi Sai dago shi ki cire ki dora a kan plate ki xuba fillings dinki ki nade kmr hk

  8. 8

    Sai ki shafa fulawa a karshen ki karasa nade shi kmr tabarma

  9. 9

    Sai ki dora mai in yyi xafi ki xuba ki soya su har su xama brown shikkenan Sai ki tsane a colander

  10. 10

    Angama Sai ci😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai (3)

Hafsat Ibrahim Rimi
Hafsat Ibrahim Rimi @cook_19663470
Masha Allah ubangiji Allah ykara basira

Similar Recipes