Miyan dankali

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Inaso nadafa shinkafa da miya amma kuma banason nayi stew shine nace bari nayi amfani da dankali wurin yin miyar

Miyan dankali

sharhi da aka bayar 1

Inaso nadafa shinkafa da miya amma kuma banason nayi stew shine nace bari nayi amfani da dankali wurin yin miyar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Nama
  3. Kasar
  4. Koren tattase
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Tumatur guda biyu
  8. Maggi dasauran sidaran dandano
  9. Curry DA thyme tareda tumeric
  10. Mai
  11. Corn flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nawanke namana nadaura a wuta nasaka kayan kamshi da albasa kadan nasa ruwa dan kadan nabarga takusan dahuwa kuma tashanye ruwan sannan nakara zuba wani albasan akai najujjuya sai nazuba dankali kuma

  2. 2

    Bayan nazuba dankali sai ruwa dan kadan sannan nazuba citta da tafarnuwa najujjuya sai najajjaga attaruhu da tumatir nazuba sai kuma nazuba yankakken karas dina da koren tattase akai sannan nazuba su curry dasauran sinadar sai najujjuya nabarta yabarraka sosai

  3. 3

    Bayan yabarraka natabbata komai yanuna sai nadama corn flour naxuba akai don yadanyi kauri sannan nabarshi na minti biyu akan wuta sai nasauke

  4. 4

    Shikenan nagama. Zaki iya cinta da cus cus ko farar shinkafa kokuma taliya ko biskin masara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes