Dankali da kwai da dankali me nama

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Dadi de iya dadi

Dankali da kwai da dankali me nama

Dadi de iya dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
3 yawan abinchi
  1. Dankali
  2. Nikekken nama
  3. Sinadaran dandano da kamshi
  4. Kwai
  5. Mai in suya

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankali kinkisa kayan kamshi da da dano ki tafasa sannan kisa a kwai ki soya

  2. 2

    Daya. Zaki fere dankalinki sannan kidafashi sai kisamu wuka ki chire sakiyan sai ki samu nikekken namanki Wanda kikamsa Hadi kika Dan soyata ki dura achikin dankalin sai ki shapa masa flour damemme abakin ki rufr ASA akwai asoya

  3. 3

    Ahankali Zaki chore abun chikin

  4. 4

    Ga yadda nayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes