Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Nikakkiyar nama
  3. Gishiri
  4. Curry
  5. Albasa
  6. Kwai
  7. Garin burodi
  8. Flour
  9. Yajin barkwano
  10. Dandano
  11. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare dankalinki ki tsagashi gida biyu seki wanke ki saka a tukunya ki dafashi ya nuna lugub seki saka a roba Kisa butter da seasoning da spices dinki kiyi mashing

  2. 2

    Idan kome ya hade seki samu leda Kisa hannunki aciki kidebo kwabin dankalin ki fadadashi kamar haka

  3. 3

    Seki dibi Naman Kisa a tsakiya ki mulmulashi ki jera a plate Kisamu garin breadi kwai da flour a mazubi daban daban

  4. 4

    Seki saka acikin flourn da kikadansaka yajin barkwano ki gauraya sosai Sai ki saka cikin kwai shima ki jujjuya ko Ina yasamu seki saka acikin garin breadi

  5. 5

    Gasunan kingama coating Kisa daura Mai yayi xafi Sai kisoya both side

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes