Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ayanka carrot da green beans adauraye a tsane a basket
- 2
Se a soya kayan Miya asaka sinadarin dandano curry da thyme,idan ya soyu a tseda ruwa
- 3
Idan ya tafasa a xuba taliyan ajujjuya saboda Karya dunqule guri daya,idan yakusa dahuwa se a xuba carrot da green beans din ajuya gaba daya,idan yayi a sauke.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Cabbage sauce with potato
Inason miyar nan domin megida na na matuqar sonshi ga Dadi ga sauqin sarrafawa ga qara lafia. Hadeexer Yunusa -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
White rice,irish and vegetable soup
Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi Marners Kitchen -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12291797
sharhai