Stir fry Chinese Rice Vermicelli

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana taliya yarana nasonshi kuma ga dadi ci sana ga sawri nuna

Stir fry Chinese Rice Vermicelli

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wana taliya yarana nasonshi kuma ga dadi ci sana ga sawri nuna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack Chinese vermicelli noodles
  2. 150 gchicken breast
  3. Prawns
  4. 3Spring onions
  5. 1Onion
  6. 1Green, yellow and red bell peppers
  7. 1tablespoon soy sauce
  8. garlic and 1 ginger 2
  9. attarugu peper and 1/2 tatase 1
  10. 1Carrot
  11. 2eggs
  12. 2maggi
  13. Curry and thyme
  14. Seasoning
  15. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwa danayi amfani dasu

  2. 2

    Da farko zaki fara soya kwai 2 ki kwashe ki ajiye gefe

  3. 3

    Sana kisa chicken breast a pan din sai kisa curry, thyme da seasoning ki soyashi har sai kigan ya sake color sai ki kwashe ki ajiye gefe

  4. 4

    Shi kuma taliya zaki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa sai ki saka taliya aciki ki sawke daga wuta sabida yanada sawri nuna inda kika barshi kan wuta zai cabe ki barshi ciki ruwa tafasashe ma 5mn sai ki tsane shi

  5. 5

    Ki dora pan kisa oil kadan pan din danayi using ma nama dashi nacigaba nasa onion, jajage attarugu, garlic,ginger da tatase kadan ki soya sama sama sai kisa prawns

  6. 6

    Kisa curry, maggi, seasoning da soy sauce ki kara soyawa sana sai kisa carrot dasu bell peppers dinki ki kara dan soyawa

  7. 7

    Sai kisa soyaye kwai da nama kaza sana sai ki zuba taliya aciki

  8. 8

    Ki hadesu duka gabadaya sana sai ki yanka spring onion ki zuba a kanshi ki sawke

  9. 9

    So delicious 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes