Chapman

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Yana da Dadi sosai

Chapman

Yana da Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 min
mutum biyu
  1. 2Tufa
  2. 1 cupInibi
  3. Fanta
  4. Ruwan lemun tsami
  5. Ruwan suga
  6. 7up

Umarnin dafa abinci

15 min
  1. 1

    Zaki markada tufa da inibi Sai ki tane Sai ki zuba ruwa lemun tsami kisa ruwan suga me ki juya ki zuba fanta da 7up kisa qanqara asha Dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes