Dambun shinkafa

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Abin marmari ne Yana qayatarwa ga Dadi da qosarwa

Dambun shinkafa

Abin marmari ne Yana qayatarwa ga Dadi da qosarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
mutum 3 yawan a
  1. 2 cupsBarzajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Gyada
  4. Attaruhu
  5. Gishiri
  6. Magi
  7. Mai
  8. Greebean
  9. Fis
  10. Dafaffen wake

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki rege barzajjiyar shinkafarki ki zuba a steamer ki turara ta

  2. 2

    Idan ta turaru Sai ki kashe ki dauko zogalen da kika gyara kika wanke da giri

  3. 3

    Sai ki zuba komai da komai ki juya ki yayyafa ruwa ki mayar ya qara turara

  4. 4

    Sai ki sauke ki zuba a kwano Mai kyau

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes