Dubulan

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

It was my 1st attempt, I learn it from cook pad, so admin approve my 1st dubulan

Dubulan

sharhi da aka bayar 1

It was my 1st attempt, I learn it from cook pad, so admin approve my 1st dubulan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

min 30mintuna
mutane 5 yawan
  1. Flour
  2. Salt
  3. Baking powder
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

min 30mintuna
  1. 1

    Flour gwangwani 3 sai nasa baking powder 1 table spoon, pinch of salt da Mai cokali uku

  2. 2

    Sai nazuba ruwa nakwaba da tauri sai narinka gutsura ina murzawa a chopping board Ina Mai shape

  3. 3

    Bayan nagama sai nasoya aruwan mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

Similar Recipes