Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barzajjiyar shinkafa
  2. Gyada
  3. Alayyaho
  4. Albasa
  5. Tattasai
  6. Kayan dandano
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa tankade shinkafar a wanke ta a tsane

  2. 2

    Sai a zuba a madan bacci azuba gyadan abarshi ya turaru sai a sauke

  3. 3

    Daga nan dama kinjajjaga kayan miyanki saiki zuba,azuba maggi da curry a jujjuya asaka alayyaho amaida amadan bacci ya turaru

  4. 4

    Daga nan sai a sauke asaka mai ajuya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadeeja Deejah
Khadeeja Deejah @cook_24421778
rannar

sharhai

Similar Recipes