Dafaffan agada

Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
Gombe State, JikadaFari

akwai dadi da miyan alayyahu

Dafaffan agada

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

akwai dadi da miyan alayyahu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Agada
  2. Gishiri
  3. Kayan kanshi
  4. Ruman nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire bayan shi kiyanka shi da dan kauri sai kisa Ruman naman ki ki kara mai ruwa

  2. 2

    Saiki sa agadar ki da Kayan kanshi ki rufe

  3. 3

    Idan ya dahu zakiga ya canza kala zuwa yaluwa kuma yayi laushe shikenan saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes