Kwadon kabeji

Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540

Wannan hadin yana da kyau da kara lfy musamman ga masu son rage qiba.😄

Kwadon kabeji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan hadin yana da kyau da kara lfy musamman ga masu son rage qiba.😄

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kabeji
  2. Gurji(cucumber)
  3. Agada
  4. Kwai
  5. Yajin kuli
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kabeji da gurji da dan gishiri a tsane, a yayyanka

  2. 2

    A dafa kwai a bare a yanka a kai

  3. 3

    A turara agada bayan an yanka kanana, sai a zuba a kan hadin, a yaryada mai da yajin kuli a ci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540
rannar

sharhai

Similar Recipes