Datun garin kwaki

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika garinki ki aje gefe

  2. 2

    A daka kuli tare da Maggi,da yaji sannan a gyara zogala

  3. 3

    Idan gari ya jika sai kizuba ki soya mai ki zuba

  4. 4

    Sai ki ya mutse duk shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes