Egg into potatoes

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

#ramadansadaqa iftar egg into potatoes

Egg into potatoes

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

#ramadansadaqa iftar egg into potatoes

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutane 4 yawan
  1. Potatoes irish
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Spices &seasoning
  6. Green paper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa dakali shima,kwai dafashi zakiyi
    Sai kijuye dakalin a roba ki bugashi sai kisa sauran kayan hadi ki juya sosai sai ki dauko wanan kwai kina nadeshi da dankali har kigama sai kisa acikin ruwan kwai ki soya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes