Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada flour,yeast,baking powder,madara,sugar da gishiri da mai/butter ki cakuda ki hade su saiki sa kwanduwar kwai ki zuba ruwa daidai misali ki kwa6a yau da laushi bada tauri ba sai kiyi kneading na tsawon aminti 15 saiki murza kisa ko Kofi da baki kwalba ki fitar da shafe in km kinada abun cire doughnuts in shikenan in kk gama ki barshi ya tashi na tsahon minti 45 saiki Dora mai yy zafi Amma ba sosai ba saiki soya kinayi kina juyawa in yy golden ki cire shikenan
- 2
In ya huce saiki barbada sugar in kina so
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14875602




sharhai