Pancake 😋😋😘

Zee's cake and more
Zee's cake and more @zee_123

Akwai dadi sosai

Pancake 😋😋😘

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kufi uku
  2. Madara ta gari cokali 6
  3. Bota bayan an narkar da ita cokali 6
  4. Sugar cokali 6
  5. Bakar Huda cokali 2
  6. 3Ruwa kufi
  7. Gishiri kadan bada yawaba
  8. 2Kwai
  9. Valillah cokali 2
  10. Mai mai kyau mara wari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara tankade fulawarki amaxubi mai kyau sai ki kawo sugar,bakar Huda,gishiri saiki juya sosai

  2. 2

    Sai kisamu wani maxubin daban kixuba mararar ki saiki kawo ruwanki mai kyau kufi 3 kixuba akan madarar nan saiki juya sosai kitabbatar ta juyo saiki dauko wannan narkarkiyar bota kixuba akai saiki juya sosai

  3. 3

    Saiki fasa kwanki awani abun ki kadashi sosai saiki juyeshi akan wannan hadin na botar saiki kadasu sosai saiki juye akan fulawarki saiki juya harsai hadinki ya hadu saiki dura abin soyarki awuta saiki xuba mai Amman bada yawaba bayan yy dumi saiki xuba hadin pancake dinki kisoya idan yayyi saiki juya dayan shima yy shikenan babu wuya km akwai dadi sosai idan akayiwa ogah da yara ranar saisun wuni suna Miki gdy sosai

  4. 4

    Note: ba'a cika wuta idan xa'ayi soya sdb xai iya konewa km baisoyo ba asaka wuta kasa kasa

  5. 5

    Pancake akwai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's cake and more
rannar

sharhai

Similar Recipes