Dambun shinkafa da sauce din hanta

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada dadi ba wahala

Dambun shinkafa da sauce din hanta

#kitchenchallenge yanada dadi ba wahala

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
1 yawan abinchi
  1. Barzajjiyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Albasa
  4. Attaruhu,tafarnuwa
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zan wanke barzajjiyar shinkafa inzuba a steamer inturara ta idan yadahu zan juye a ruba yasha iska

  2. 2

    Zangyara zogale incire dattin, inyanka albasa,attaruhu tafarnuwa inyi grating sai inzuba akan turaren dambun injuya insa maggi,spices,oil kadan injuya inmaida shi cikin steamer yakara turaruwa.

  3. 3

    Idan nataba naji yayi laushi insauke zanci da sauce din hanta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes