Kayan aiki

  1. Flour
  2. Warm water
  3. Salt
  4. Yeast

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu bowl mai kyau ki zuba flour in a ciki sai kisa gishiri ba da yawa ba

  2. 2

    Zaki jika yeast din da warm water kar kiyi kwabin yayi ruwa sosai sai ki dinga zuba ruwan kina mixing har yayi yadda ya kamata

  3. 3

    Sai kisamu leda ki rufe sai ki kara rufewa da murfi sai ki kaishi rana ko guri me dumi domin ya tashi sai ki fara gasawa zaki iya shafa mai a frying pan din dan kar ya kama sosai zaki iya amfani da kanwa kina watsawa a cikin pan din shikenan

  4. 4

    Toh ga nan gurasan mu ni haka nakeson nawa kisa mai da kulikuli da dan maggi shikenan 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xahra’s Cuisine
Xahra’s Cuisine @cook_18272167
rannar
Jos
I love cooking 👩🏻‍🍳👩🏻‍🍳
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes