Gireba

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ina zaune naji Ina jin kwadayin yamma🤣 shine nayi gireba Ina sonta sosae Kuma tayi dadi

Gireba

Ina zaune naji Ina jin kwadayin yamma🤣 shine nayi gireba Ina sonta sosae Kuma tayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Madara
  3. Sugar
  4. Mai
  5. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Yi blending sugar a blender sae n juye a roba

  2. 2

    Na xuba Mai n juya sosae na zuba madarar gari nasa gishiri kadan n juya

  3. 3

    Sae n xuba flour a hnkl Ina juyawa har t hade jikinta sae n Sami chopping board Ina Dan cure ta sae ns a chopping board n dandaketa d hannuna tayi Fadi

  4. 4

    Sae nasa cutter n ciccire hk nayi tayi har n Gama. Sae na gasa a oven

  5. 5
  6. 6

    Note Ina d recipes n gireba me measurements Zaki iya dubawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes