Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko NASA flour a kwano NASA kuka nasa ruwan kanwa na kwaba
- 2
Na Dora ruwa a wuta daya tafasa na saka danwakena bayan ya dahu
- 3
Na sauke na soya manja nasa yaji naci dadi
- 4
Na kwaba na Dora ruwa a wuta daya tafasa na saka danwakena bayan ya dahu
- 5
Na sauke na soya manja nasa yaji naci dadi
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai Oum Nihal -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16337331
sharhai