Kayan aiki

  1. Fulawa cup 3
  2. Kuka chokali
  3. Kanwa chokali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawarki Sai ki xuba kuka Sai hada su wuri daya ki gauraya Sai kis amu ruwan duminki saiki xuba kanwarki kusamu rariya ki tankade

  2. 2

    Dayton kanwar Sai ki xuba ruwan kanwannan acikin garin fulawarki Sai kwaba

  3. 3

    Sai kisaka farin ruwa ki kwaba yayi daidai ba tauri Kuma ba ruwa ba

  4. 4

    Saiki daura ruwanki yatafasa saiki jefa idan yayi tafasa biyu ko uku se kisauke Shi kenen kingama danwakenki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lubabatu Musa
Lubabatu Musa @cook_36487096
rannar

Similar Recipes