Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na tankade fulawa sai na hada da kuka sai na zuba ruwan kanwa na hada da zallan ruwa na kwaba.
- 2
Nasa ruwa a wuta ya tafasa sai na fara wurgawa da na gama na barshi ya dafu
- 3
Sai na tsiyaye na dauraye da ruwan mai sanyi sai na tsane.
- 4
Na soya Mai da albasa sai na ajiye
- 5
Nasa Maggi da yaji wa Danwaken sai nasa Mai sai ci.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Danwake
#danwakecontest ina son Danwake saboda abinci ne nagar gajiya, abinci ne maisau kinyi, abinci ne damutane dayawa suke sonshi, abincin marmari ne kuma yan uwana su nason Danwake so sai saboda yana da Dari😋😋😋 Mss_annerh_testy -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16150611
sharhai