Lollipop(mintin tsinke)

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Nagode nadode kawai da recipe danagani a cook pad najarraba Kuma yabada maana... Yara sunji dadinsa
#teamyobe

Lollipop(mintin tsinke)

Nagode nadode kawai da recipe danagani a cook pad najarraba Kuma yabada maana... Yara sunji dadinsa
#teamyobe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi
  1. cupSuger half
  2. 2Glucose syrup spoon
  3. Sai flavor
  4. Da color
  5. Sprinkles
  6. Da chitta
  7. Lemon tsami

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Dafarko nazuba Suger na a non stick pot tareda glucose na sai NASA ruwa kadan da chitta gari sukatafasa yafara Dan kauri sannan nadiga flavor na matsa lemon tsami a kai sainasa jute a roba NASA color

  2. 2

    Sprinkles na na zuba a silicon mould NASA tooth pick Dana nada Saha Mai sai na zuba achikin mould nabarsa yasha iska ya bushe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes