Cakepop

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#new year recipe Yana dadi sosai godiya ga Anty Aishat Adamawa,Maman Jafar

Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
mutum hudu
  1. 1 cupflour
  2. 1/4 cupsugar
  3. 1/4 cupoil
  4. 1 tbspbutter
  5. baking powder 1teaspoon
  6. 2egg
  7. cupfresh milk half
  8. vanilla flavor,mix berrys flavor

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Dafarko Saki fasa kwai kiware fari daban kwanduwa daban kidauko flavor kisa acikin farin ruwan kwai kidauko mixer kibuga haryayi forming yyi kauri.

  2. 2

    Zaki hada sugar da kwanduwa kibuga haryayi kauri kisa oil kiciga ba dabugawa kisa flavor kihada baking powder da flour kijuye akai kibuga kisa fresh milk Kijuya kidauko farin kwan kijuye akai kihade subiyu.

  3. 3

    Kidauko maker kishafa butter aciki ramuka kizuba kullin kirufe kibarshi yagasu idan yayi kiwashe kicida white chocolate na narkata nasa pink color kadan.ko chocolate syrup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (7)

Similar Recipes