Alphabet chinchin

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Yayi Dadi sosai...
#teamYobe

Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
6 yawan abinchi
  1. Cup3 flour
  2. cupSuger half
  3. 5Madara spoon
  4. Milk Flavor
  5. Kwai daya
  6. Baking powder
  7. 3Butter spoon
  8. Ruwan madara cup daya

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Kihada duka gudaya kikwaba da ruwan madaran

  2. 2

    Kiraba uku kisa color sai kiyankasu a soya.. achida tea ko cool drink

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_33606268 ah lallai kinyi kokari da alphabet din nan Weldon

Similar Recipes