Dan marere

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Hadin kwadayi kenan.#1post1hope

Dan marere

Hadin kwadayi kenan.#1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Tsakkn masara Kofi
  2. Far in maggi
  3. Soyayyen manja
  4. Gishiri
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Yaji

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke tsakin ki zuba

  2. 2

    Kiyita juyawa harsai yayi kauri

  3. 3

    Kisa maggi da gishiri kiyita juyawa bayan mintuna 10 tadahu ki sauke kisa a plate kisa soyayyen manja da yaji

  4. 4

    Ki wanke tumatur da albasa ki yanka ki zuba akai aci dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes