Kwadon tuwon ruwa

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan abincin mutanen katsina ne, ta dikko dakin kara.

Kwadon tuwon ruwa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan abincin mutanen katsina ne, ta dikko dakin kara.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. 4Tuwan ruwa
  2. 2 tbsDaddawa
  3. 3Sinadarin dandano
  4. 4 tbsMai
  5. 2 tbsYaji

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan hadin danayi amfani dasu

  2. 2

    Dafarko zaki samu daddawa kisa a pan kisa ruwa ki dafata for 10 minute kisa sinadarin dqndano kuma da kaurinta zaki barta

  3. 3

    Saiki yanka tuwan ruwan yanda kikeso saiki dauko daddawarnan da kika dafa ki zuba akai kisa mai kisa yaji shikenan saiki juya kin hada tuwan ruwanki.

  4. 4

    Idan kina bukata zaki iya kara maggi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes