Kayan aiki

45 minutes
mutum 2 yawan abinchi
  1. Dankalin turawaguda goma
  2. kwai guda biyu
  3. attahuru guda uku
  4. albasa babba
  5. sinadarin dandano,
  6. Kaxa

Umarnin dafa abinci

45 minutes
  1. 1

    Da farko xamu feraye dankankalinmu,muwanke,

  2. 2

    Mundan dafashi like 5mins Sai mu sauke muhada kwai a bowl da sinadarin dandano mu yanka dankalinmu in cub,Musa albasa da taruhu, kadan,

  3. 3

    Sai Musa Mai a tanda muna saw kamr waina Masa har mugama, snan mudawa kan papperd chicken dama min soyata,

  4. 4

    Sai mu xuba albasa da kayan muyi musoyasu da kayan dandano mu Idan ya dansoyu sa mukawo kaxarmu itama muxuba muna juyawa har kayan miyan su hade jikinta

  5. 5

    Shikenan mungama aci Dadi lfaya😘🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Naima Muhammad Aliyu
Naima Muhammad Aliyu @Namcy_bites31
rannar

Similar Recipes