Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa fasa egg a yanka albasa asa Maggie ajuya
- 2
Akunna wuta adora frying pan a soya egg din d onion sai a kwashe
- 3
Sai a shafa butter a bread kowane side sai a zuba wannan hadin egg din a bread 1 adauko 1 arufe
- 4
Ayi baking da toaster asha da black tea or custard.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Toasted Bread
#hi dole yanada mahadi Amma kezaki zabi kalar mahadin da kike bukata nidai da shashouka naci nawa kuma dadin ba'a magana. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Breadegg
Yana da dadi as breakfast kuma yna da rikon ciki, zaka iya sawa yaranka a lunchbox a je schl tm~cuisine and more -
-
-
-
-
Toasted bread
Abinci mae sauki da kuma dadi zaa iya cin shi da tea, coffee, da kuma soft drink yana dadi sosae😋yara suna son irin wannan abinci hafsat wasagu -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16245672
sharhai (4)