Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kwakwa 3
  2. Madara gari kofi 1
  3. Condensed milk
  4. Blue colour

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki kankare bayan kwakwarki ki cire bakin bayanta saiki gogata da abun gugar kubewa

  2. 2

    Saiki zuba mata condensed milk da madara da harsai tayi yanda zaki iya dunkuleta

  3. 3

    Saikisa blue food colour year kadan saikiyi balls kisa a fridge idan tayi sanyi zata kame jikinta shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina Abdullahi
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes