Tura

Kayan aiki

awa
2 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Yeast
  3. Gishiri
  4. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

awa
  1. 1

    Dafarko ki zuba flour a bowl kisa yeast da gishiri kiss ruwan dumi ki kwaba saiki rufe kisa a guru mai dumi ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi kizo ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija ibrahim
khadija ibrahim @khadija176
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes