Lemon Gwanda da kwakwa

chef famara
chef famara @cook_15730379
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki markada kwakwa ki tace ki ajje ruwan gefe

  2. 2

    Ki yanka gwanda ki zuba a blender ki nika amma kartayi laushi sosai

  3. 3

    Kizuba condanced milk acikin ruwan kwakwar ki juya ki dauko cup kifara zuba gwanda aciki sai ki kawo hadin ruwan kwakwan kizuba akai shikenan kingama zaki iya juyawa inkinaso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

sharhai

Similar Recipes