Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Butter Rabin daya
  3. Kwai 3
  4. Nama,
  5. maggi, 3
  6. gishiri,
  7. mai,
  8. attarugu 5
  9. albasa 2

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na tafasa namana da albasa da maggi da gishiri da kayan kamshi bayan na tafasa

  2. 2

    Saina sauke nasa mai namaida naman nasa attarugu da spices suka kana jikinsa na sauke.

  3. 3

    INA murzawa inasawa a meat pie cutter INA cirewa Dana gama nayi egg wash na gasa.

  4. 4

    Saina kwaba dough dina da flour da Kwai da butter da Dan gishiri kadan saina dunga diba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummi ibrahim
ummi ibrahim @ummi16458
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Garin dadi na nesa 😋
Irin wanan dadi haka lale marhabin 🤝🏼

Similar Recipes