Wainar rogo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Garin rogo kofi 3
  2. Ruwan zafi
  3. Tarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Maggi 2
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade garin rogo kizuwa kayan miyanda Kika daka kizuba Maggi kimosa

  2. 2

    Sai kizuba ruwan zafe kadan kadan Aharyamiki kaurin da kk so

  3. 3

    Sai ki kwaba kina diba kina tabasa kuba suya

  4. 4

    Akoi dade sai Wanda ya goda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes