Indomie mai Nama da cucumber

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie daya
  2. Cucumber rabi
  3. Nama yawan da kike so
  4. Attarugu da albasa
  5. Curry da mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Mai nazuba spoon daya sai jajjage na da albasa na soya sama sama sai na zuba ruwa

  2. 2

    Bayan sun tafasa saina zuba indomie da curry na na dauko soyayyen nama na dasu kayan ciki na zuba na rufe

  3. 3

    Bayan na kwashe na yanka cucumber na zanci da ita 😋

  4. 4

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes