Tura

Kayan aiki

1hr 30min
2 yawan abinchi
  1. Wakin suya kofi 6
  2. Mai
  3. Kanwa
  4. Manja
  5. tsami
  6. ganyen Albasa 3
  7. Maggi
  8. Tarugu 5
  9. Albasa 3

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zaki wanke wakin soyakisa kanwa kiji Markada

  2. 2

    In kidawo kisa manja kitace ki gawar Kan wuta inya tausa

  3. 3

    Kisa Sami in ya hade ki kwace ki tashe ki yanka kisoya

  4. 4

    Sai ki hada sous dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

Similar Recipes