Watermelon and date juice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

wana juice din yanada dadi sha sana yana rage kiba da karawa mace niima baasa sugar aciki , inda kinaso zaki sede ko kisa zuma

Watermelon and date juice

wana juice din yanada dadi sha sana yana rage kiba da karawa mace niima baasa sugar aciki , inda kinaso zaki sede ko kisa zuma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Watermelon (kankana)
  2. Date(dabino)
  3. Mint leaves (naanaa)
  4. Lemon (lemu tsami)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka kankana kisa a blender kisa gayen naanaa da dabino(ki jika dabino tukuna inda mai karfi zakiyi using, wadan nayi using mai tawshi ne shiyasa ban jikiba)

  2. 2

    Ki matse lemon tsami aciki sekiyi blending koda zakisa ruwa dan kadan zakisa sabida watermelon nada ruwa ko, sana baa tacewa

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (9)

MJ's Kitchen
MJ's Kitchen @mjrena
Toh bara mu gwada💃🏻💃🏻😀😀 muna godia

Similar Recipes