Watermelon smoothie

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Kawae naji Ina son Shan smoothie shine nayi.yana da Dadi sosae ga Kuma amfani a jiki........😋

Watermelon smoothie

Kawae naji Ina son Shan smoothie shine nayi.yana da Dadi sosae ga Kuma amfani a jiki........😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 2 yawan a
  1. 4Kankana slice
  2. 1Madara peak
  3. Sugar 4 spoons
  4. Kankara 1 t pure water
  5. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na bare kankana n yanka n xuba a blender na fasa kankara kanana n xuba nasa ruwa kadan nayi blending dinsu

  2. 2

    Sae n tace nasa sugar d Madara n juya

  3. 3

    Nasake maeda was cikin blender nayi blending sae n juye a water bottle

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes