Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. Tumatur manya 4
  3. Yajin kulekule
  4. Maggi 1
  5. Korin tattasai 1
  6. Jan tattasai 2
  7. Albasa 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki difa zogalenki har ya nuna ki tashe she ki Masa duk ruwan ya fita

  2. 2

    Sai kisa yajin kule kule da Maggi da tumatur tattasai Albasa duk sai kimosa shikinan yaye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

Similar Recipes