Kwadon zogale

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Zogale abune mai mahimmaci a jikin Dan adam

Kwadon zogale

Zogale abune mai mahimmaci a jikin Dan adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zogale
  2. Garin Kulli
  3. Magyada
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa tsige zogalen acire itatuwa sai asa a cikin tukunya yayi ta dahuwa idan ya dahu sai asa a kwadon awanke shi a tsantsane shi a kwando

  2. 2

    Sai a dauko garin kullin a hada shi da Maggi da gishir sai a dauko zogale a juye shi a roba a zuba Kulli sai a zuba sugar yanda kake so sai a zuba mangyda a Dan zuba ruwa shikenan kwadon zogale ya hadu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

Similar Recipes