Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki bare ayaba kisaka a blender
- 2
Ki saka kankara da madara da chakulet ki niqa base ya niku sosai ba
- 3
Ki zuba a kofi kisha musamman da dare na hada da prawn crackers 😋
- 4
Baa ba yaro me kukan banza 😉
Similar Recipes
-
Banana & Nutella smoothie
#sahurrecipecontestInason abinci Mai kosarwa kamar ayaba. Tana tare da potassium, sinadarin da ke da amfani sosai, Yana taimaka ma sugar levels.Idan ki/ka na da yara masu sonyi azumi ayi masu lokacin sahur domin bazasu Dame ki da yunwa da wuri ba. Chef B -
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
Smoothie
Wannan hoton be mun kyau ba 😩In sha Allah zan dauki waniBARKA DA ZUWA 2023 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Juice din Dabino da Kwakwa
Barkan ku da shan ruwa Allah ya nuna mana mun gama azumi lafia cikin koshin lafia amin Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Inason yin smoothie sabida banana naso shiyasa nakesonyinshiRukys Kitchen
-
-
Fruit Smoothie
Kada ku zubar da sauran baren kayan lambu zaku iya yin smoothie dashi don karin lafia. #FPPC Jamila Ibrahim Tunau -
-
Lemun lemu da smoothie na kayan lambu
Yaya Allah ya baki lafia ya dauke wahalaA taya uwar mijina da adua Allah ya bata lafia ya dauke wahala amin #gargajiya #lemu #kayanlambu #ramadan #iftar Jamila Ibrahim Tunau -
Avocado smoothie
Nau'in fruits ne, mai dauke da sinadarin protein, yana dakyau sosai a jiki, yarana suna sonshi sosai, koshi sukasha basai sun bukaci abinci ba. Mamu -
-
Dan sululu
Alhamdulillah yau 1st Muharram 1444Allah ya sa mun shigo wannan shekarar acikin saaAllah ya bamu lafia da zama lafia da kuma gamawa lafia Allah ya tsare mu da duk wata musiba da miyagun kaddarori Allah ya tsare mu da talauchi da ciwo da musiba amin Allah ka hada mu da alheri aduk inda yake amin. Jamila Ibrahim Tunau -
Watermelon, banana and date smoothie
Wana smoothie akaiw dadi sha ga kuma karawa mace niima Maman jaafar(khairan) -
Banana milkshake
An kawo min tsarabar ayaba shi ne nace bari in gwada wannan👌ni da iyalina mun ji daɗinshi sosai Hauwa Rilwan -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16524233
sharhai (8)