Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Da farko xa a samu ayaba a cire mata bawan a yanka ta asata a blender a markada

  2. 2

    Said a samu madarar ruwa a xuba aciki a markada su tare sai a sa masa kankara a ciki

  3. 3

    A kara markadawa shi kenan

  4. 4

    Sai a sa flavor idan ana so

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

sharhai

Similar Recipes