Tura

Kayan aiki

  1. Danyan kifi
  2. Jajjagen attaruhu
  3. Kayan kamshi
  4. Spices & curry
  5. Mai& Maggie
  6. Dakekken daddawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kankare kifinki ki wankeshi sosai, kikula d kan sosai wajan wanki saboda yafi ko ina datti, inkingama sai kisa khal kisake wankewa sbd karni.

  2. 2

    Sai kidauko tukunyarki kidora akan wuta sai kisa mai kifara soyawa sannan kisa attaurunki kisoya, sai kisa ruwa daidai yanda kks sai kisa daddawa tareda kayan kamshi d maggi, spices sai kibarshi dahu

  3. 3

    Daganan sai kidauko kifinki kisa kinayi kinasa roman ahankali, harkigama, daganan sai kisa albasa kirufe tukunyar. Kikula wajan dahuwar shi kifi bayasan wuta wajan dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes