Spaghetti jollof and dried fish

Aishatu Rabiu
Aishatu Rabiu @chef4510
Zaria Kaduna State

More to come #kadunahuntchallenge.

Spaghetti jollof and dried fish

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

More to come #kadunahuntchallenge.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Dried smoke fish
  3. Tatashe
  4. Atarugu
  5. Tomatoes
  6. Onion
  7. Garlic
  8. Vegetable oil
  9. Maggi
  10. Spices
  11. Salt to taste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura ruwa a wuta

  2. 2

    Then na jajage kayan miya na ajiye a gefe

  3. 3

    I pound my garlic mix with maggi

  4. 4

    Cut my onions separate and wash and dress my dried fish

  5. 5

    Wen my water comes to boil Sai na zuba spa and cover to boil

  6. 6

    After boiling Sai na sauke na zuba a kwando

  7. 7

    Sai na maida tukunya a wuta na zuba oil

  8. 8

    Da ya suyu Sai na zuba Dan albasa da dakaken garlic tayi ta juyawa

  9. 9

    Sai na zuba kayan Miya da spices na cigaba da suyawa

  10. 10

    Sai na zuba taliya bayan na wanke na juya

  11. 11

    Na Sai Dan gishiri da Dan ruwa na rufe

  12. 12

    Bayan some minutes na sauke

  13. 13

    U

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishatu Rabiu
Aishatu Rabiu @chef4510
rannar
Zaria Kaduna State
Born on August 20 in the eighties at Lagos, grew up in Lagos/Portharcourt Fulani from katsina I love foodies and love to learn n practice new ideas.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes